1 Sam 10:22 HAU

22 Suka yi tambaya a wurin Ubangiji, suka ce, “Ko akwai wani dabam?”Ubangiji ya ce, “Ai, ga shi can, ya ɓuya cikin kayayyaki.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:22 a cikin mahallin