1 Sam 10:23 HAU

23 Sai suka sheƙa, suka fito da shi daga wurin da ya ɓuya, ya tsaya cikin mutane, ya fi kowa tsayi da misalin ƙafa guda.

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:23 a cikin mahallin