1 Sam 11:1 HAU

1 Sai Nahash Ba'ammone ya kewaye Yabesh da yaƙi. Dukan mutanen Yabesh kuwa suka ce masa, “Ka ƙulla amana da mu, mu kuwa za mu bauta maka.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 11

gani 1 Sam 11:1 a cikin mahallin