1 Sam 11:2 HAU

2 Nahash Ba'ammone kuwa ya ce, “Zan ƙulla amana da ku a kan wannan sharaɗi, wato in ƙwaƙule idanunku na dama don ku zama abin raini ga Isra'ilawa.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 11

gani 1 Sam 11:2 a cikin mahallin