1 Sam 11:15 HAU

15 Jama'a duka kuwa suka nufi Gilgal, suka yi wa Saul wankan sarauta a gaban Ubangiji. Suka kuma miƙa wa Ubangiji hadaya ta salama. A can kuwa Saul tare da dukan mutanen Isra'ila suka yi murna ƙwarai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 11

gani 1 Sam 11:15 a cikin mahallin