1 Sam 11:4 HAU

4 Da manzannin suka zo Gibeya inda Saul yake, suka ba mutane labarin abin da ya faru. Sai jama'a duka suka yi kuka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 11

gani 1 Sam 11:4 a cikin mahallin