1 Sam 11:5 HAU

5 Saul kuwa yana dawowa daga gona ke nan, tare da shanunsa na huɗa. Sai ya ce, “Me ya sami jama'a suke kuka haka?” Suka faɗa masa labarin mutanen Yabesh.

Karanta cikakken babi 1 Sam 11

gani 1 Sam 11:5 a cikin mahallin