1 Sam 12:14 HAU

14 Idan za ku yi tsoron Ubangiji, ku bauta masa, ku yi biyayya da maganarsa, ba za ku karya umarnin Ubangiji ba, idan kuma ku da sarkin da yake sarautarku za ku bi Ubangiji Allahnku, kome zai zamar muku daidai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:14 a cikin mahallin