1 Sam 12:15 HAU

15 Amma idan kun ƙi yin biyayya da maganar Ubangiji, kuka kuma karya umarnin Ubangiji, to, Ubangiji zai yi gāba da ku da sarkinku.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:15 a cikin mahallin