1 Sam 12:17 HAU

17 Yanzu dai rani ne, ko ba haka ba? Zan roƙi Ubangiji ya aiko da tsawa da ruwan sama, da haka za ku sani, ku kuma ga babbar muguntar da kuka yi wa Ubangiji da kuka roƙa a yi muku sarki.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:17 a cikin mahallin