1 Sam 12:18 HAU

18 Sai Sama'ila ya roƙi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya sa aka yi tsawa da ruwan sama a wannan rana. Dukan jama'a kuwa suka ji tsoron Ubangiji da Sama'ila ƙwarai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:18 a cikin mahallin