1 Sam 12:19 HAU

19 Suka ce wa Sama'ila, “Ka yi wa bayinka roƙo ga Ubangiji Allahnka don kada mu mutu, gama mun ƙara wa kanmu zunubi da muka roƙa a yi mana sarki.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:19 a cikin mahallin