1 Sam 12:20 HAU

20 Sama'ila kuwa ya ce musu, “Kada ku razana, gama kun riga kun aikata wannan mugunta, duk da haka kada ku bar bin Ubangiji, amma ku bauta masa da zuciya ɗaya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:20 a cikin mahallin