1 Sam 12:21 HAU

21 Kada kuma ku ratse ku bi abubuwa marasa amfani da ba za su amfane ku, ko su cece ku ba, gama ba su da wani amfani.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:21 a cikin mahallin