1 Sam 12:24 HAU

24 Ku dai ku yi tsoron Ubangiji, ku bauta masa da aminci, da zuciya ɗaya. Ku tuna da manyan al'amuran da ya yi muku.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:24 a cikin mahallin