1 Sam 12:23 HAU

23 Amma ni kaina, Allah ya sawwaƙa in yi wa Ubangiji zunubi ta wurin fasa yin addu'a ga Ubangiji dominku. Zan riƙa koya muku kyawawan abubuwan da suke daidai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:23 a cikin mahallin