1 Sam 12:9 HAU

9 Amma suka bar bin Ubangiji Allahnsu. Ubangiji kuwa ya bashe su a hannun Sisera, shugaban rundunar Yabin, Sarkin Hazor, da a hannun Filistiyawa, da kuma a hannun Sarkin Mowab, suka yāƙe su.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:9 a cikin mahallin