1 Sam 12:10 HAU

10 Sai suka yi wa Ubangiji kuka, suka ce, ‘Mun yi laifi domin mun bar bin Ubangiji, muka bauta wa gumakan nan Ba'al da Ashtarot, amma yanzu muna roƙonka ka cece mu daga hannun abokan gābanmu, mu kuwa za mu bauta maka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:10 a cikin mahallin