1 Sam 12:11 HAU

11 Ubangiji kuwa ya aika musu da Yerubba'al, wato Gidiyon, da Barak, da Yefta, da Samson, suka cece ku daga hannun abokan gābanku ta kowace fuska. Sa'an nan kuka yi zamanku lafiya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:11 a cikin mahallin