1 Sam 12:12 HAU

12 Amma da kuka ga Nahash Sarkin Ammonawa ya zo don ya yi yaƙi da ku, sai kuka ce mini, ‘Mu dai a yi mana sarki da zai sarauce mu,’ alhali kuwa Ubangiji Allahnku ne Sarkinku.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:12 a cikin mahallin