1 Sam 13:15 HAU

15 Sama'ila ya tashi daga Gilgal zuwa Gibeya ta Biliyaminu. Da Saul ya ƙidaya mutanen da suke tare da shi, ya tarar wajen mutum ɗari shida ne.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:15 a cikin mahallin