1 Sam 13:16 HAU

16 Sai Saul da ɗansa, Jonatan, da mutanen da suke tare da su suka zauna a Geba ta Biliyaminu. Filistiyawa kuwa suka kafa sansaninsu a Mikmash.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:16 a cikin mahallin