1 Sam 13:18 HAU

18 Runduna guda kuma ta nufi Bet-horon, guda kuwa ta nufi iyakar da take fuskantar kwarin Zeboyim wajen jeji.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:18 a cikin mahallin