1 Sam 13:19 HAU

19 A wannan lokaci ba maƙeri a ƙasar Isra'ila duka, domin Filistiyawa sun hana Ibraniyawa su ƙera wa kansu takuba ko māsu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:19 a cikin mahallin