1 Sam 13:5 HAU

5 Sai Filistiyawa suka taru don su yi yaƙi da Isra'ilawa. Suka fito da karusa dubu talatin (30,000), da mahayan dawakai dubu shida (6,000), da sojoji da yawa kamar yashi a bakin teku, suka kafa sansani a Mikmash, a wajen gabashin Bet-awen.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:5 a cikin mahallin