1 Sam 13:6 HAU

6 Sa'ad da Isra'ilawa suka ga sun ƙuntata, gama an matsa su ƙwarai, sai suka ɓuya cikin kogwanni, da cikin ruƙaƙe, da duwatsu, da ramummuka, da kwazazzabai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:6 a cikin mahallin