7 Waɗansu kuwa suka haye Kogin Urdun zuwa ƙasar Gad da Gileyad.Saul kuwa yana can a Gilgal. Dukan mutanen da suka bi shi suka yi ta rawar jiki.
Karanta cikakken babi 1 Sam 13
gani 1 Sam 13:7 a cikin mahallin