1 Sam 13:8 HAU

8 Ya dakata kwana bakwai bisa ga adadin lokacin da Sama'ila ya ɗibar masa, amma Sama'ila bai iso Gilgal ba. Mutane suka yi ta watsewa suna barin Saul.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:8 a cikin mahallin