1 Sam 14:16 HAU

16 Da matsara na Saul a Gibeya ta Biliyaminu suka duba, sai ga taron Filistiyawa ya watse, kowa ya nufi wajensa, suna tafiya barkatai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:16 a cikin mahallin