1 Sam 14:20 HAU

20 Sa'an nan Saul da mutanen da suke tare da shi suka taru, suka tafi su yi yaƙi. Sai suka tarar Filistiyawa sun ruɗe suna ta yaƙi da junansu. Aka yi babbar yamutsewa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:20 a cikin mahallin