1 Sam 14:21 HAU

21 Ibraniyawan da suke tare da Filistiyawa a dā, waɗanda suka bi su zuwa sansani, suka koma wajen Isra'ilawan da suke tare da Saul da Jonatan.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:21 a cikin mahallin