1 Sam 14:28 HAU

28 Sai wani daga cikin jama'a ya ce, “Ai, mahaifinka ya yi wa mutane barazana da rantsuwa cewa, ‘La'ananne ne mutumin da ya ci abinci kafin faɗuwar rana.’ ” Mutane kuwa suka tafke.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:28 a cikin mahallin