1 Sam 14:29 HAU

29 Jonatan kuwa ya ce, “Lalle mahaifina ya wahalar da jama'a! Dubi yadda na wartsake sa'ad da na ɗanɗana 'yar zuman nan.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:29 a cikin mahallin