30 Da yaya zai zama yau da a ce mutane sun ci abinci sosai daga ganimar abokan gābansu, wadda suka samo! Ai, da kisan da aka yi wa Filistiyawa ya fi haka.”
Karanta cikakken babi 1 Sam 14
gani 1 Sam 14:30 a cikin mahallin