1 Sam 14:31 HAU

31 Filistiyawa sun sha ɗibga a wannan rana, tun daga Mikmash har zuwa Ayalon. Isra'ilawa suka tafke da yunwa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:31 a cikin mahallin