1 Sam 14:32 HAU

32 Sai suka yi warwason ganima, suka kwashe tumaki, da shanu, da maruƙa, suka yanyanka su, suka ci naman ɗanye.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:32 a cikin mahallin