1 Sam 14:33 HAU

33 Sai aka faɗa wa Saul, “Ga shi, mutane suna yi wa Ubangiji laifi, suna cin nama ɗanye.”Saul kuwa ya ce, “Kun ci amana. Ku mirgino babban dutse a nan wurina.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:33 a cikin mahallin