1 Sam 14:47 HAU

47 Sa'ad da Saul ya ci sarautar Isra'ila, ya yi yaƙi da dukan abokan gābansa da suke kewaye da shi. Ya yi yaƙi da Mowabawa da Ammonawa, da Edomawa, da sarakunan Zoba, da Filistiyawa. Duk inda ya yi yaƙi ya sami nasara.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:47 a cikin mahallin