1 Sam 14:48 HAU

48 Ya yi aikin jaruntaka, ya bugi Amalekawa, ya ceci Isra'ilawa daga hannun dukan waɗanda suka taso musu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:48 a cikin mahallin