1 Sam 15:10-11 HAU

10-11 Sai Ubangiji ya yi magana da Sama'ila ya ce, “Na yi baƙin ciki da na sa Saul ya zama sarki, gama ya rabu da ni, ya yi rashin biyayya ga umarnaina,” Sama'ila kuwa ya yi fushi, ya yi ta roƙo ga Ubangiji dukan dare.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:10-11 a cikin mahallin