1 Sam 15:12 HAU

12 Sa'an nan ya tashi tun da sassafe domin ya sadu da Saul. Aka faɗa wa Sama'ila, Saul ya tafi Karmel, ya kafa wa kansa al'amudi, sa'an nan ya juya ya wuce zuwa Gilgal.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:12 a cikin mahallin