1 Sam 15:13 HAU

13 Sai Sama'ila ya tafi wurin Saul, Saul kuwa ya gaishe shi, ya ce, “Ubangiji ya sa maka albarka, Sama'ila, na yi biyayya ga umarninsa.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:13 a cikin mahallin