1 Sam 15:18 HAU

18 ya kuma umarce ka ka tafi ka hallakar da waɗannan mugayen mutane, wato Amalekawa. Ya faɗa maka ka yi yaƙi, har ka hallaka su ƙaƙaf, kada ka rage ko guda ɗaya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:18 a cikin mahallin