1 Sam 15:19 HAU

19 Me ya sa ba ka yi biyayya da shi ba? Don me ka fāɗa wason ganima, ka yi abin da Ubangiji ba ya so?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:19 a cikin mahallin