1 Sam 15:20 HAU

20 Sai Saul ya amsa wa Sama'ila, ya ce, “Na yi wa Ubangiji biyayya, gama na tafi kamar yadda ya faɗa mini, na kamo sarki Agag, na kuma hallaka Amalekawa ƙaƙaf.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:20 a cikin mahallin