1 Sam 15:21 HAU

21 Amma mutanena ba su kashe tumaki da shanu mafi kyau ba, amma suka kawo su domin sadaka ga Ubangiji Allahnka a Gilgal.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:21 a cikin mahallin