1 Sam 15:22 HAU

22 Sai Sama'ila ya ce, “Me Ubangiji ya fi so? Biyayya, ko kuwa sadakoki da hadayu? Ya fi kyau a yi masa biyayya, da a miƙa masa hadayar tumaki mafi kyau.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:22 a cikin mahallin