1 Sam 15:23 HAU

23 Gama tayarwa kamar zunubin bokanci take. Taurinkai kuma kamar bautar gumaka yake. Kamar yadda ka ƙi umarnin Ubangiji, haka nan shi ma ya ƙi ka da zama sarki.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:23 a cikin mahallin