1 Sam 15:24 HAU

24 Sa'an nan Saul ya ce wa Sama'ila, “Na yi zunubi, na yi rashin biyayya ga umarnin Ubangiji da kuma koyarwarsa. Na ji tsoron mutanena, na kuwa biye wa abin da suke so.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:24 a cikin mahallin