1 Sam 15:3 HAU

3 Ka tafi yanzu, ka fāɗa wa Amalekawa da yaƙi. Ka hallakar da dukan abin da suke da shi. Kada ka rage kome, ka karkashe su dukka, da mata da maza, da yara da jarirai, da takarkarai, da tumaki, da raƙuma, da jakai.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:3 a cikin mahallin